All for Joomla All for Webmasters
Sunday, February 25, 2018
Home Authors Posts by Daniyan Aminu

Daniyan Aminu

214 POSTS 0 COMMENTS

RAJISTAR ZABE: Kamfanin Facebook Ya Ce Zai Taimaka Wa INEC

Dandalin sada zumunta na Facebook, ya ce a shirye ya ke ya taimaka wa Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, wajen...

JAGORANCI: Farfesa Ango Abdullahi Ya Zama Shugaban Dattawan Arewa

Kungiyar Dattawan Arewa ta nada Farfesa Ango Abdullahi a matsayin sabon Shugaban ta, kuma shugaban kwamitin amintattu.  Shugaban kwamitin zartarwa na kungiyar Mohammed Bello Kirfi,...

YAKI DA RASHAWA: Jami’an Tsaro Na Neman Izinin Binciken Neysom Wike

Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya da Hukumar EFCC da Jami’an tsaro na DSS sun shiga Kotu da Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike. Jami’an tsaron dai,...

HARIN DAPCHI: Ya Kamata A Koyi Darasi Daga Harin Chibok –...

Harin makarantar mata ta Dapchi da ke Jihar Yobe na kara zama kamar na makarantar garin Chibok da mayakan Boko Haram su ka su...

ZABEN 2019: Kwanan Nan Buhari Zai Bayyana Ra’ayin Sa – Rochas

Gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha, ya ce nan ba da dadewa ba shugaba Muhammadu Buhari zai sanar wa ‘yan Nijeriya ko zai sake tsayawa...

KWAMITIN SULHU: Tinubu Ya Zargi Oyegu Da Yi Ma Shi Kafar...

Tsohon Gwamnan Jihar Lagos Bola Tinubu, ya nuna damuwa dangane da zargin da ya yi cewa shugaban jam’iyyar APC John Oyegun ya yi masa...

YAKI DA RASHAWA: EFCC Za Ta Binciki Shugabannin Jam’iyyar APC Na...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, za ta karkatar da akalar binciken ta a kan yadda kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC ya...

2019: INEC To Cancel Election In Any Troublesome Ward – REC

The Independent National Electoral Commission, INEC says it will cancel elections in wards with irregularities. The INEC Resident Electoral Commissioner in Imo state, Francis Ezeonu,...

WAFU SEMI-FINAL: Nigeria Loses To Ghana On Penalities

Nigeria has failed to reach the finals of the maiden West African Football Union Women’s Cup after losing 5-4 on penalties to Ghana The match...

DIARRHOEA: Outbreak Kills 26 Congolese Refugees In Uganda, Infects Hundreds.

An official from the United Nations refugee agency UNHCR has said that Twenty-six refugees from the Democratic Republic of Congo have died in a...