All for Joomla All for Webmasters
Thursday, March 22, 2018
Home Authors Posts by Salim Kabir Babajo

Salim Kabir Babajo

4399 POSTS 0 COMMENTS

KATIN ZABE: Hukumar INEC Ta Bankado Wata Cibiyar Rajista Ta Bogi...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC reshen jihar Neja, ta bankado wata cibiyar boge ta rajistar katin zabe a garin Zungeru da...

JADAWALIN ZABE: PDP Ta Yi Wa Buhari Raddi A Kan Kin...

Jam’iyyar PDP ta yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari raddi a kan kin amincewa da kudirin canza tsarin gabatar da zaben shekara ta 2019.   Sakataren...

SHUGABANCI: APC Na Fuskantar ‘Yan Matsaloli A Yakin Kudu Maso Gabas...

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha ya bayyana cewa har yanzu jam’iyyar APC ba ta da wani tasiri a yankin kudu maso gabashin Nijeriya.   Okorocha ya...

CIGABAN KASA: Buhari Da Gwamnoni Sun Dauki Matakan Bunkasa Tattalin Arziki

Gwamnatin tarayya da na jihohi sun kafa wani kwamitin masu zuba jari da kafa masana’antu a kan harkokin noma da sufuri da makamashi wanda...

CIGABAN KASA: Buhari Da Gwamnoni Sun Dauki Matakan Bunkasa Tattalin Arziki

Gwamnatin tarayya da na jihohi sun kafa wani kwamitin masu zuba jari da kafa masana’antu a kan harkokin noma da sufuri da makamashi wanda...

FATAKEN DARE: Barayi Sun Kwace Wa Ma’aikatan NNPC Naira Miliyan 16...

A ranar litinin da ta gabata ne, wasu da ake zargin barayi ne su ka kai wa maraikatan NNPC da ke unguwar Hotoro a...

ILIMI: Hukumar JAMB Za Ta Ba Dalibai Damar Rubuta Jarrabawa Daga...

Hukumar shirya jarabawar JAMB, ta ce za ta fito da wani tsari da zai taimaka wa dalibai samun damar rubuta jarrabawar share fagen shiga...

CIKA AIKI: Adesina Ya Kare Shugaba Buhari A Kan Laifin Shugaban...

Mai taimaka a shugaban kasa ta fuskar yada labarai Femi Adesina, ya kare shugaba Buhari a kan sukar da ‘yan Nijeriya ke yi ma...

ADAWA: Gwamnatin Jam’iyyar APC Ba Ta Da Alkibla – PDP

Jam’iyyar PDP ta ce kalaman da shugaba Buhari ya yi cewa bai san shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya ya ki bin umarnin da ya...

TAKADDAMA: Abin Takaici Ne Musanya Sunan Gowon Da Na Buhari A...

A ci-gaba da saran juna tsakanin gwamnatin Jihar Filato da Ministan wasanni Solomon Dalung, yanzu haka lamarin ya koma cin fuska da tonon silili...