All for Joomla All for Webmasters
Friday, August 18, 2017
Home Authors Posts by Editor 03

Editor 03

2718 POSTS 0 COMMENTS

INSHORAR LAFIYA: Kungiyar Llikitoci ta Kalubalanci Gwamnati

Kungiyar likitoci ta Nijeriya, ta bukaci gwamanti ta hanzarta sassanta rikicin da ke tsakanin Hukumar Inshorar lafiya ta kasa da ma’aikatar kiwon lafiya da...

BIAFRA: GwamnatinTarayya ta Bukaci a Maida Nnamdi Kanu Kurkuku

Gwamnatin tarayya ta bukaci kotun tarayya da ke Abuja ta gaggauta maida shugaban masu rajin kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu gidan yarin Kuje da...

ALMUNDAHANA: AnKama Wani Inyamuri da Ba’indiye a Kasuwar Kano

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta bada sanarwar samun nasarar cafke wani inyamiri da wani Ba’idiye, wadanda su ka shahara wajen sayar wa...

HARKALLA: An Soma Kamen Wasu Jami’an Hukumar Shige-Da-Fice ta Nijeriya

Hukumar shige-da-fice ta Nijeriya, ta ce ta soma kamen wasu jami’an ta bisa zargin yaudara da zamba cikin aminci musamman a bangaren harkallar daukar...

YAKI DA CIN HANCI: Ya Na da Matukar Wuya a Nijeriya...

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya bayyana yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya a matsayin abu mai matukar wuya.   Masari ya zargi...

MATSALAR TSARO: Maganar Fatar Baki ba Za Ta Magance ta Ba...

Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce lokaci ya yi da mahukuntan Nijeriya za su aiwatar da matakan shawo kan kalubalen tsaro daban-daban...

SHUGABANCI: Buhari ya Bukaci Gwamnoni Su ba Osinbajo Hadin Kai

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci daukacin gwamnonin Nijeriya su ba mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo cikakken hadin kai.   Shugaban kungiyar gwamnonin Nijeriya Abdulaziz...

JINYAR BUHARI: Wasu‘Yan Nijeriya na Shirin Yin Zanga-Zanga London

Yayin da aka dakatar da zanga-zangar masu bukatar shugaba Buhari ya dawo ko ya yi murabus, wasu rahottanni na cewa, wasu ‘yan Nijeriya mazauna...

KIDIDDIGA: Kashi 95 na ‘Yan Nijeriya Su na Karbar Cin Hanci

Wani rahoto da aka fitar, ya nuna cewa kashi 95 na al’ummar Nijeriya su na mu’amala da cin hanci da rashawa ta hanyar bayarwa...

IFTILA’I: Wata Cuta da Ba a Sani Ba ta Kashe Mutane...

A kalla mutane 62 su ka rasa rayukan su a jihar Kogi, sakamakon bayyanar wata cutar da ba a san hakikanin ta ba.   A cikin...