Home gida RABA KAN AL’UMMA: Wani Lauya Ya Zargi Yan`Siyasan Najeriya

RABA KAN AL’UMMA: Wani Lauya Ya Zargi Yan`Siyasan Najeriya

258
0
SHARE

POC:       Wani fitaccen lauya mazaunin Kaduna Barita Abubakar El-zubair, ya zargi ‘yan siyasan Najeriya da laifin raba kan Al’umma musamman matasa ta hanyar amfani da Addini da kabilanci dan kawai su cimma wani burin a son zuciya.

El-zubair Abubakar, ya bayyana haka ne a kasidar da ya gabatar a wajen wani taro da aka yi a gidan tarihi na Arewa watau Arewa Hause dake Kaduna.

Wakilinmu Muhammad Idris, da ya halarci taron zai  mana karin bayani…

LEAVE A COMMENT