All for Joomla All for Webmasters
Sunday, February 25, 2018
Home Tags MARTANI

Tag: MARTANI

MARTANI: Farfesa Jega Ya Ce Kayyade Yawan Jam’iyyu A Nijeriya Ba...

Tsohon shugaban hukumar zaben ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega ya ce bai kamata ace an kayyade yawan jam’iyyun siyasar Nijeriya ba, saboda dimokradiyya...

YAKI DA BOKO HARAM: Hukumar Soji Ta Maida Wa Gwamna Shettima...

Ministan Tsaro da wasu manyan jami’an tsaro, sun bayyana takaicin su game da ikirarin da Gwamna Kashim Shettima na jihara Borno ya yi, cewa...

MARTANI: NNPC Ya Karyata Zargin Kara Farashin Man Fetur

Kamfanin matatar mai ta kasa ta karyata rade-radin da ake yadawa cewa tana shirin kara farashin man fetur wanda hakan ya janyo ake samun...

KORAR MALAMAI: El-Rufai Ya Maida Wa Fayose Martani

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya maida wa gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose martani a kan zargin da ya yi masa cewa ya na...

BADAKALAR MAINA: GOODLUCK JONATHAN YA MAIDA KAKKAUSAN MARTANI

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan, ya ce duk mai yunkurin tsoma shi ko danganta shi da rikicin harkallar kudaden fansho rudadde ne.   Jonathan ya kara...

MARTANI: MAJALISAR KADUNA TA KARYATA ZANCEN TSIGE EL-RUFA’I

‘Yan majalisar dokoki ta jihar Kaduna, sun karyata rade-radin da ke cewa su na shirin tsige gwamnan jihar Nasir El-Rufai.   A wata sanarwa mai dauke...

MARTANI: NI NE SHUGABAN KASA BA MAMMAN DAURA BA INJI BUHARI

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi watsi da korafe-korafen da ake yi cewa  kawun sa Mamman Daura ne ke tafiyar da harkokin fadar shugaban...