All for Joomla All for Webmasters
Sunday, February 25, 2018
Home Tags Zabe

Tag: zabe

RAJISTAR ZABE: Kamfanin Facebook Ya Ce Zai Taimaka Wa INEC

Dandalin sada zumunta na Facebook, ya ce a shirye ya ke ya taimaka wa Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, wajen...

KORAFI: PDP Ta Daukaka Kara A Kan Tsadar Tikitin Zaben Kananan...

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta shigar da Korafin ta gaba kotun Daukaka Kara akan tsadar tikitin neman takarar kujerun Kananan hukumomi, wanda za...

ZABEN 2019: Ba Zan Sake Mara Wa Buhari Baya Ba –...

Tsohon shugaban majalisar wakilai kuma jigo a jam’iyyar APC Ghali Umar Na’abba, ya sha alwashin cewa ba zai goyi bayan shugaba Muhammadu Buhari a...

ZABE: Za A Dauki Ma’aikata 3000 A Zaben Kananan Hukumomin Kwara

Shugaban hukumar zabe ta jihar Kwara Abdulrahman Ajidaba, ya ce sun kammala shirin gudanar da zaben kananan hukumomi da za a yi ranar 18...

ZABE: MAJALISA TA YARDA A FARA AMFANI DA KOMFUTA

Majalisar dattawa ta yi wa dokokin zabe na shekara ta 2010 wasu gyare-gyare, inda a cikin dokar ta shigar da batun cewa nan gaba...

ZABEN ONDO: PDP TA ZARGI INEC DA HADA BAKI DA APC

Jam’iyyar PDP ta ce ba ta amince da sakamakon zaben da aka gudanar a jihar Ondo a karshen makon da ya gabata ba, lamarin...