All for Joomla All for Webmasters
Sunday, February 25, 2018
Home Tags ZABEN 2019

Tag: ZABEN 2019

ZABEN 2019: INEC Ta Ce Zata Yada  Sakamakon Zabe Ta Hanyar...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa  INEC ta ce zata yada sakamakon zaben 2019 da za a gudanar ta hanyar sadarwa da ke...

ZABEN 2019: Majalisar Wakilai Ta Sauya Jadawalin Ranakun Zabe

Majalisar wakilai ta sasauya jadawalin ranakun zabubbukan shekara ta 2019 da Hukumar Zabe ta fitar makon da ya gabata.   Sauye-sauyen da majalisar ta yi dai,...

ZABEN 2019: Duk Dan Takarar Da APC Ta Tsaida Za Mu...

Jam’iyyar PDP ta jadadda cewa za ta kada duk dan takarar da jam’iyyar APC za ta gabatar ciki kuwa har da shugaba Buhari a...

ZABEN 2019: Obasanjo Ya Ce Shugaba Buhari Ya Hakura Da Mulki

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya shawarci Shugaba Buhari cewa ya kamata ya hakura da neman ta-zarce a shekara ta 2019, saboda yawan shekaru...

ZABEN 2019: Gwamnonin APC Ba Za Su Kai Labari Ba –...

Jam’iyar PDP ta ce gwamnonin da ke fakewa da sunan shugaba Buhari ba za su samu nasara a zaben shekara ta 2019 ba.   A cikin...

ZABEN 2019: Ba Mu Tsaida Dan Takara Ba – Dattawan Arewa

Kungiyar Dattawan Arewa ta musanta rahotannin da kafofin yada labarai su ka yada cewa sun bada shawarar sake tsayar da shugaba Buhari a matsayin...

ZABEN 2019: Dalilin Da Ya Sa Ibo Za Su Zabi Buhari –...

Tsohon gwamnan Jihar Abia, Orji Uzor Kalu, ya ce  Kabilar Ibo za su zuba wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kuri’u a zaben 2019,  domin...

ZABEN 2019: Kada Shugaba Buhari Sai An Yi Taron-Dangi – Okupe

Tsohon mai taimaka wa Jonathan ta fuskar hulda da jama’a, Doyin Okuope, ya ce kamata ya yi jam’iyyun adawa su hada karfi da karfe...

ZABEN 2019: Dole Atiku Ya Bi Ka’idojin Jam’iyyar PDP – Walid...

Jam’iyyar PDP ta bukaci Atiku Abubakar ya bi ka’idojin da jam’iyyar ta gindaya idan ya koma a cikin ta nan da ‘yan kwanaki kadan.   Shugaban...

ZABEN 2019: Kasar Amurka Ta Ce Ba Ta Da Dan Gaban...

Sakamakon gabatowar zaben shugaban kasa a Nijeriya, kasar Amurka ta bada tabbacin cewa, ba ta da wani zababben dan takara a zaben shekara ta...