Home gida TSARO: Hukumar “Civil Defence” ta Tura Jami’ai 80 Kudancin Kaduna

TSARO: Hukumar “Civil Defence” ta Tura Jami’ai 80 Kudancin Kaduna

412
0
SHARE

Hukumar tsaron farin kaya Civil Defence a jihar Kaduan ta tura jami’anta kimanin 80  zuwa yankin kudancin Kaduna domin marawa tawagar dakarun tsaro ta Operation Safe Heave baya wajen aikin samar da tsaro a yankin.

Mai magana da yawun hukumar, Orndiir Terzungwe ya bayyana wannan a wata sanarwa da ya fitar a  Kaduna.

Terzungwe, ya ce hadakar zata taimaka wajen hafaka tsaro da kuma  tabbatar da zaman lafiya a yankin.

Ya ce shugaban hukumar Alhaji Modu Bunu ya bukaci jami’an su zama masu kula da kuma kare hakin bil adama yayin da suke gudanar da aikinsu.

 

LEAVE A COMMENT