Home Authors Posts by Abubakar Ibrahim

Abubakar Ibrahim

1420 POSTS 0 COMMENTS

Gen. Alkali: Court Grant 20 Suspects Bail

Justice Daniel Danjuma Longji of the Plateau State High Court has granted bail to 20 of the 28 suspects standing trail for alleged complicity...

Birtaniya: May Ta Nuna Gamsuwa A Ganawarta Da Shugabannin EU

Firaministar Birtaniya Theresa May ta ce nan da kwanaki kadan za ta koma Brussels don sake tattaunawa da shugabannin Tarayyar Turai wanda kuma a...

Kwallon Kafa: Salah Ya Sake Lashe Kyautar Gwarzon Dan Wasan Afrika

Dan wasan gaba na Masar da ke taka leda a Liverpool Muhammad Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara na Afrika, bayan...

Arewa Maso Gabas: Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe...

Rundunar sojin Najeriya ta soke matakin dakatar da ayyukan asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF a arewa maso gabashin Najeriya, kamar...

Zamfara: Sojojin Najeriya Sun Kashe Wasu ‘Yan Ta’adda

Dakarun Sojin Najeriya a runduna ta 8 dake aikin samar da zaman lafiya na Sharan Daji sun yi nasarar kashe wasu 'yan ta'adda da...

Muhawara: Jam’iyyar ANN, Ba Ta Gamsu Da Tambayoyin Da Aka Yi Ba

'Yar takarar mataimakiyar shugaban kasa a jam'iyyar ANN, Khadija Abdullahi, ta ce bata gamsu da tambayoyin da masu shirya muhawarar da aka yi tsakanin...

Ayyukan Ci Gaba: Osinbajo Ya Shawarci Gwamnonin Najeriya

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya gargadi gwamnonin Najeriya kan kauracewa raki tare da shawartar su kan jajircewa bisa aiki tukuru domin inganta...

Diflomasiyya: Shugaba Buhari Ya Bada Tabbacin Ci-Gaba Da Tallafa Wa ECOWAS

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba kungiyar kasashen Afrika ta yamma ECOWAS tabbacin cewa, Nijeriya za ta cigaba da tallafa wa yankunan da ke...

Muhawara: Osinbajo Da Peter Obi Za Su Fafata A Abuja

‘Yan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo na jam’iyyar APC, da na jam’iyyar PDP Peter Obi za su yi muhawara da juna...

Yawan Sanatoci: An Tafka Zazzafar Gardana Tsakanin Ekweremadu Da Ahmed Lawan

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ike Ekweremadu, da Shugaban Masu Rinjaye Ahmad Lawan, sun tafka zazzafar gardama a kan bangaren da ya fi yawa tsakanin...