Home Authors Posts by Aminu Mohammed

Aminu Mohammed

628 POSTS 0 COMMENTS

Kuncin Rayuwa: Obasanjo Ya Koka Da Halin Da Nijeriya Ta Ke...

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya koka da halin da Nijeriya ta ke ciki a halin yanzu, inda ya ce mutane da dama su...

Shari’a: Kotu Ta Bada Belin Dan Sandan Da Ya Harbe Yarinya...

A ranar Juma’ar da ta gabata ne, rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da dan sandan da ya harbe ‘yar’uwan tsohuwar ministar kudi Nenadi Usman...

Boko Haram: Buratai Ya Bukaci Soji Su Cigaba Da Kakkabe Ragowar...

Rundunar sojin Nijeriya ta yi ikirarin cewa, dakarun ta sun kashe manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram a jihar Borno. A cikin wata sanarwa da rundunar...

Gudun Hijira: An Maido Da Karin ‘Yan Najeriya 121 Daga Kasar...

Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta karbi wasu karin ‘yan Najeriya 121 da aka maido gida daga kasar Libiya. Shugaban hukumar dake kula...

Somaliya: Hukumomi Na Binciken Mutuwar Wasu Mutane 4

Hukumomi a Somalia na binciken mutuwar wasu fararen hula hudu da aka ce rundunar kwantar da tarzoma ta kungiyar Tarayyar Afrika sun kashe. Hakan ya...

Sports Development: Dalung, Gumel Task Inducted NOC Patrons

The minister of Youth and Sports, Solomon Dalung and president of the Nigeria Olympics Committee, Habu Gumel, have charged the newly inducted patrons of...

Somalia: Death Toll From Hotel Attack Rises

The number of people killed when suicide bombers and gunmen struck a popular hotel in Somalia’s capital has risen to 39 from the initial...

Rikicin Kamaru: ‘Yan Gudun Hijira Sama Da Dubu 30 Sun Iso...

Sashen kula da ‘yan gudun hijira na majalisar dinkin duniya ya ce akalla ‘yan gudun hijira daga kasar Kamaru dubu 30 ne suka ketare...

Violence: Over 30,000 Cameroonian Refugees Arrive Nigeria

The UN High Commission for Refugees,UNHCR has said that the number of Cameroonians fleeing violence and seeking refuge in Nigeria has crossed the 30,000-mark, A...

Ci Gaba: Za A Farfado Kamfanin Sarrafa Auduga Na Najeriya –...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kudurin gwamnatinsa na farfado da kamfanin sarrafa auduga domin samawa mutane da dama ayyukan yi a Najeriya. Shugaba Buhari...