Home Authors Posts by Atiku Garba

Atiku Garba

Rikicin APC: Abubakar Usman Ya Garzaya Kotu

Wanda ya zo na biyu a zaben kujerar kakakin jam’iyyar APC Abubakar Usman, ya shigar da kara kotu, ya na neman ta dakatar da...

Takaddama: PDP Ta Zargi ‘Yan Sanda Da Zama Karnukan Farautar APC

Jam’iyyar PDP reshen jihar Sokoto, ta zargi jami’an ‘yan Sandan Nijeriya da zama karnukan farautar jam’iyyar APC, bayan ‘yan sanda sun kama mutanen ta...

Boko Haram: ‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Sojoji Shigar Burtu A...

Wata arangama tsakanin sojojin Nijeriya da mayakan kungiyar Boko Haram, ta yi sanadiyar rasa ran wani soja daya tare da raunata wani guda. Rundunar sojin...

Tattalin Arziki: Kamata Ya Yi Shugaba Buhari Ya Yi Murabus Kawai...

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce abin da ya dace shugaba Muhammadu Buhari ya yi shi ne yin murabus bisa ga kalaman...

Kalubale: Amnesty Ta Zargi Nijeriya Da Sakaci A Bangaren Tsaro

Kungiyar Kare Hakkin Bil’adama ta Amnesty International, ta zargi mahukuntan Nijeriya da gazawa wajen hukunta masu hannu a rikice-rikicen makiyaya da manoma da ya...

Siyasar Ogun: An Kama Dan Takarar Gwamnan APC Da Karya A...

An kama dan takarar gwamnan jihar Ogun na jam’iyyar APC Dapo Abiodun da laifin karya a takardun karatun sa, wadanda ya cike ya kuma...

Siyasar Kano: Akalla Mutane Hudu Aka Kashe A Kaddamar Da Gangamin...

Wasu rahotanni sun ce, an kashe mutane hudu a cikin mako daya kacal da fara yakin neman zaben Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 14, Sun Raunata 17 A...

Rahotanni na cewa, wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane 14, sun kuma raunata 17 a kauyen Unguwan Paa-Gwandara da ke karamar hukumar Jema’a ta...

Dokar Zabe: EFCC Za Ta Kama Masu Sayen Kuriu A Shekara...

Hukumar Zaben mai zaman kan ta ta kasa INEC, za ta yi aikin hadin gwiwa da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC,...

Abin Murna: Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Cika Shekaru 76 A...

A ranar Litinin din nan, 17 ga watan Disamba na shekara ta 2018, ta yi daidai da zagayowar ranar haihuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari,...