All for Joomla All for Webmasters
Home Authors Posts by Salim Kabir Babajo

Salim Kabir Babajo

4407 POSTS 0 COMMENTS

NASARAR ZABE: Sai APC Ta Sasanta Rigingimun Da Ke Cikin Ta...

Dan majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya ce dole sai jam’iyyar APC ta gaggauta sasanta rigingimun da ke cikin ta  kafin zaben shekara ta...

ZABEN 2019: Cikin Sauki Za Mu Karbe Mulki Daga APC –...

Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP Sanata Ahmed Makarfi, ya ce Jam’iyyar APC za ta sha kashi a hannun jam’iyyar PDP a zaben shekara ta 2019.   Makarfi...

SULHU: Shugabannin APC Sun Fara Shirin Sasanta Shugaba Buhari Da ‘Yan...

Shugabannin jam’iyyar APC da sauran masu ruwa da tsaki, sun fara yunkurin sasanta bangaren zartarwa da shugaba Buhari ke jagoranta da kuma bangaren ‘yan...

TSARO: Jami’an DSS Sun Kama Shahararren Mai Safarar Makamai

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta sanar da cewa ta kama wani shahararren mai safarar bindigogi da ke cikin jerin sunayen mutanen da...

TA’ADDANCI: Mayakan Boko Haram Sun Hallaka Masunta 5 A Jihar Borno

Mayakan Boko Haram sun hallaka wasu masunta 5 sakamakon gudunmuwar da su ke ba jami’an tsaro wajen neman inda mayakan su ka boye daliban...

TAKADDAMA: Za a Shiga Kotu Tsakanin Gwamnati Da Kamfanonin Wutar Lantarki

Tun bayan da gwamnati ta cefanar da kamfanin samar da wutar lantarki a shekara ta 2005, ake samun takun saka tsakanin gwamnati da ‘yan...

TA’ADDANCI: Wasu Mahara Sun Kashe Mutane 25 A Tsakanin Jihohin Kaduna...

Gwamnatin jihar filato ta sha shan alwashin sanya kafar wando daya da masu haddasa tashin hankali a jihar   Bayanin hakan na zuwa ne sakamakon wasu...

AFUWA: Kungiyar Matasan Arewa Ta Roki Buhari Ya Bar Ibrahim Idris...

Kungiyar matasan Arewa ta Youth Consultative Forum a turance  ta zargi gwamnan jihar Benue da wasu da ta kira makiyan Nijeriya wajen shirya makarkashiyar...

KATIN ZABE: Hukumar INEC Ta Bankado Wata Cibiyar Rajista Ta Bogi...

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC reshen jihar Neja, ta bankado wata cibiyar boge ta rajistar katin zabe a garin Zungeru da...

JADAWALIN ZABE: PDP Ta Yi Wa Buhari Raddi A Kan Kin...

Jam’iyyar PDP ta yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari raddi a kan kin amincewa da kudirin canza tsarin gabatar da zaben shekara ta 2019.   Sakataren...