All for Joomla All for Webmasters
Home Authors Posts by Salim Kabir Babajo

Salim Kabir Babajo

4407 POSTS 0 COMMENTS

SHUGABANCI: APC Na Fuskantar ‘Yan Matsaloli A Yakin Kudu Maso Gabas...

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha ya bayyana cewa har yanzu jam’iyyar APC ba ta da wani tasiri a yankin kudu maso gabashin Nijeriya.   Okorocha ya...

CIGABAN KASA: Buhari Da Gwamnoni Sun Dauki Matakan Bunkasa Tattalin Arziki

Gwamnatin tarayya da na jihohi sun kafa wani kwamitin masu zuba jari da kafa masana’antu a kan harkokin noma da sufuri da makamashi wanda...

CIGABAN KASA: Buhari Da Gwamnoni Sun Dauki Matakan Bunkasa Tattalin Arziki

Gwamnatin tarayya da na jihohi sun kafa wani kwamitin masu zuba jari da kafa masana’antu a kan harkokin noma da sufuri da makamashi wanda...

FATAKEN DARE: Barayi Sun Kwace Wa Ma’aikatan NNPC Naira Miliyan 16...

A ranar litinin da ta gabata ne, wasu da ake zargin barayi ne su ka kai wa maraikatan NNPC da ke unguwar Hotoro a...

ILIMI: Hukumar JAMB Za Ta Ba Dalibai Damar Rubuta Jarrabawa Daga...

Hukumar shirya jarabawar JAMB, ta ce za ta fito da wani tsari da zai taimaka wa dalibai samun damar rubuta jarrabawar share fagen shiga...

CIKA AIKI: Adesina Ya Kare Shugaba Buhari A Kan Laifin Shugaban...

Mai taimaka a shugaban kasa ta fuskar yada labarai Femi Adesina, ya kare shugaba Buhari a kan sukar da ‘yan Nijeriya ke yi ma...

ADAWA: Gwamnatin Jam’iyyar APC Ba Ta Da Alkibla – PDP

Jam’iyyar PDP ta ce kalaman da shugaba Buhari ya yi cewa bai san shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya ya ki bin umarnin da ya...

TAKADDAMA: Abin Takaici Ne Musanya Sunan Gowon Da Na Buhari A...

A ci-gaba da saran juna tsakanin gwamnatin Jihar Filato da Ministan wasanni Solomon Dalung, yanzu haka lamarin ya koma cin fuska da tonon silili...

KASAFIN 2018: Bangarorin Zartarwa Da Na Majalisar Dokoki Su Na Zargin...

Rikici na neman kunno kai tsakanin bangaren majalisar zartarwa da na majalisun dokoki a kan kasafin shekara ta 2018 da shugaba Buhari ya gabatar...

WATA SABUWA: Shugaba Buhari Ya Yi Watsi Da Dokar Sauya Jadawalin...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi watsi da dokar sauya jadawalin zaben shekara ta 2019 da ‘yan majalisa su ka samar a kwanakin baya.   Wata...