Home HAUSA SIYASAR NIJERIYA: MU NA DA BURI SOSAI AKAN ZABEN 2019 – Amurka

SIYASAR NIJERIYA: MU NA DA BURI SOSAI AKAN ZABEN 2019 – Amurka

173
0
SHARE
US Secretary of State Rex Tillerson talks with Russian Foreign Minister (unseen) during their meeting in Moscow on April 12, 2017. Tillerson meets Lavrov as Washington confronts Moscow about its support for the Syrian regime. / AFP PHOTO / Alexander NEMENOV (Photo credit should read ALEXANDER NEMENOV/AFP/Getty Images)

Kasar Amurka ta ce ko shakka babu, idon ta ya na kan Nijeriya, wajen ganin yadda za ta gudanar da zabubbukan shekara ta 2019 cikin ingantaccen yanayi, duba da muhimmancin ta ga zaman lafiyar yankin nahiyar Afrika.

 

Sakataren harkokin wajen Amurka Mista Rex Tillerson ya bayyana haka, yayin wata ziyarar aiki da ya kawo zuwa nahiyar Afrika.

 

Wata majiya ta ce Sakataren zai kuma gana da shugaba Muhammadu Buhari da sauran manyan shugabannin kasashen Afrika yayin ziyarar daga ranar 6 zuwa 13 ga watan Maris.

Leave A Comment