All for Joomla All for Webmasters
Home Tags Zabe

Tag: zabe

 Zaben 2019: Gwamnati Ta Sha Alwashin Yin Adalci

Najeriya ta ba kasashen duniya tabbacin gudanar da zabe mai inganci cikin kwanciyar hankali a shekara ta 2019. Ministan kula da harkokin kasashen katare Geoffrey...

Zaben Osun: An Gudanar Da Zabe Cikin Tsatstsauran Tsaro

Rahotanni sun tabbatar dacewa an gudanar da zaben jihar Osun ba tare da samun wata hatsaniya ba. Al’ummar jihar sun yi tururuwa zuwa wajen zaben...

Zaben Osun: Hukumar Zabe Ta Rarraba Kayayyakin Zabe A Fadin Jihar

Rundunar ‘yan sanda ta tsaurara matakan tsaro a helkwatar hukumar zabe da ke Osogbo, gabannin zaben gwamnan jihar Osun da za a yi ranar...

Zaben Ekiti: An Maida Zaman Kotun Sauraren Kararakin Zuwa Abuja

Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Gwamna jihar Ekiti, ta koma da zama Abuja sakamakon barazanar da alkalan da ke sauraren karar da kuma bangarorin biyu...

Kasafin Zabe: ‘Yan Majalisa Wakilai Sun Gana Da Wakilan Hukumar INEC

Kwamitin harkokin zabe na majalisar wakilai, ya gana da jami’an hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa a Abuja Shugaban hukumar zabe farfesa Mahmoud...

Dokar Zabe: Shugaba Buhari Ya Sake Yin Watsi Da Dokar Sauya...

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya sake kin amincewa da kudirin sake fasalin Dokar Zabe ta shekara ta 2018, inda ya bada dalilan sa da...

Zaben Bauchi: Ba’a Samu Fitowar Mutane Ba A Runfunan Zabe

Wani rahoto ya bayyana cewa an samu karancin fitowar masu kada kuri’a a zaben maye gurbin sanata mai wakiltar Bauchi ta kudu aka yi...

Zaben Cike Gurbi: Mutane Sun Fito Kwan Su Da Kwarkwata

Mutane da dama ne suka fito a garin Kankia dake jihar Katsina domin jefa kuri’a a zaben cike gurbin kujerar dan majalisar dattawa dake...

Zaben 2019: A’isha Alhassan Ta Jaddada Kudirin Neman Kujerar Gwamnan Taraba

Ministar harkokin mata da walwalar al’umma, Sanata Aisha Jummai Alhassan, ta ce Shugaban Muhammadu Buhari ya na goyon bayan takarar Gwamnan da ta ke...

Rajistar Zabe: ‘Yan Nigeria Na Tururuwa Domin Karbar Kati Kafin A...

Kasa da mako biyu gabanin rufe aikin raba katin zaben shekara ta 2019, an samu karuwar mutane da ke dafifi a wuraren yin rajistar...